An dauki hoton wani reshen cocin Kirista a Burtaniya a asirce yana kokarin korar aljanu daga wani yaro dan shekara 16. An ga wani Fasto na Cocin Universal Church of the Kingdom of God (UCKG) yana ...